Ta'addancin yaƙin na hare-haren bama-bamai da Saudiyya ta kai bisa jagorancin Amurka a Iraqi ya shafi harda masallaci ɗakin bautar Allah, a wanann cin zarafi da ya saba wa dukkan kyawawan dabi'u da yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa. Barnar da ta faru sakamakon harin ta'addanci na dabbanci da Saudiyya da Amurka suka kai kan hedkwatar ayyuka ta Basra na dakarun Hashdush-Sha'abi, hare-haren sun shafi cibiyoyin dakarun a lardunan Bagadaza, Wasit, Ninawa, Basra, Kirkuk, Karbala, da Diyala.

29 Yuli 2026 - 18:34
Source: ABNA24

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha